-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Yadda Zaku Cike Tallafin Karatu na "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" da Ma'aikatar Ilimi ta Tarayya ta Buɗe

Yadda Zaku Cike Tallafin Karatu na "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" da Ma'aikatar Ilimi ta Tarayya ta Buɗe

Yadda Zaku Cike Tallafin Karatu na "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" da Ma'aikatar Ilimi ta Tarayya ta Buɗe

Bangarorin Ilimi Yarjejeniya "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" tallafi ne ga ɗalibai masu neman gurbin karatun digiri na daya 1 wato undergraduate ko digiri na biyu wato Masters da kuma digiri na uku wato Ph.D a ƙasashe kamar su Russia, Morocco, Hungary, Egypt, Venezuela China, Serbia, Romania kyauta.

Abubuwa da zaku cike

  • Bio Data
  •  Parents/Next of Kin Info
  •  Academic Records
  •  Current Academic Level
  •  Upload Certificates

Bangarorin Ilimi Yarjejeniya "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" ya kasu kashi biyu (2)

  • Bangaren Digiri Na Daya "UNDERGRADUATE STUDY"
  • Bangaren Digiri Na Biyu ko Uku "POSTGRADUATE STUDY"

1. Bangaren Digiri Na Daya "UNDERGRADUATE STUDY" acikin wannan tsarin ɗalibai da sukayi nasara zasu samu damar karatu a kasashe kamar haka: Russia, Morocco, Hungary, Egypt and Venezuela

2. Bangaren Digiri Na Biyu ko Uku "POSTGRADUATE STUDY" acikin wannan tsarin ɗalibai da sukayi nasara zasu samu damar karatu a kasashe kamar haka: China, Hungary, Serbia, Romania.

Yadda Zaku Cike

Yadda Zaku Cike Tallafin Bangarorin Ilimin Yarjejeniyar Wato "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" masu shawar cike wannan tallafin zasu ziyarci shafin ma'aikatar ilimi ta Najeriya kamar haka

Shafin Ma'aikatar Ilimi Ta Tarayya: https://fsbn.com.ng/scholarships

Shafin Cikewa Kai Tsaye: https://fsbn.com.ng/applicants/auth/register/45480

Shafin Karin Bayani: https://fsbn.com.ng/scholarships


ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Yadda Zaku Cike Tallafin Karatu na "BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA) 2023/2024" da Ma'aikatar Ilimi ta Tarayya ta Buɗe"

Post a Comment