-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ma'aikatar Ilimi ta Tarayyar Najeriya Karkashin Hukumar ba da Tallafin Karatu ta Tarayya na Sanarda Sabon Tallafin Karatu Zuwa Kasar Qatar

Gwamnatin jihar Qatar tana gayyatar  masu sha'awar neman tallafin karatu zuwa kasar Qatar da za su iya nema a Ma'aikatar Harkokin Addini da ke Qatar

Hukumar bada tallafin karatu ta kara da cewa za'a iya samun fom ɗin a yanar gizon hukuma na ma'aikatar Endowments and Islamic Affairs ta ƙasar Qatar: www.islam.gov.qa. Don ƙarin bincike a tuntuɓi waɗannan lambobi da adireshin imel:

Phone number: +974(44701078/44701069)

Email: Scholarship@islam.gov.qa

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Ma'aikatar Ilimi ta Tarayyar Najeriya Karkashin Hukumar ba da Tallafin Karatu ta Tarayya na Sanarda Sabon Tallafin Karatu Zuwa Kasar Qatar"

Post a Comment