-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Gwamnatin Kasar Qatar ta fitar da form domin bawa 'Yan Nigeria scholarship

Gwamnatin Kasar Qatar ta fitar da form domin bawa 'Yan Nigeria scholarship

Gwamnatin Kasar Qatar ta fitar da form domin bawa 'Yan Nigeria scholarship

Masu bukatar cike wannan scholarship din, suna iya ziyartar cibiyar gudanarwa ta addinin Islama na ƙasar Qatar ta link din dake ƙasa.

Gwamnatin Qatar tana gayyatar  masu sha'awar neman tallafin karatu zuwa kasar Qatar da za su iya nema a Ma'aikatar Harkokin Addini da ke Qatar

Hukumar bada tallafin karatu ta kara da cewa za'a iya samun fom ɗin a yanar gizon hukuma na ma'aikatar Endowments and Islamic Affairs ta ƙasar Qatar: www.islam.gov.qa. Don ƙarin bincike a tuntuɓi waɗannan lambobi da adireshin imel:

Shafi Kai Tsaye: www.islam.gov.qa

Shiga Shafin Cikewa: https://www.islam.gov.qa/inner/Scholarships

Sauke Form Anan: latsa domin sauke form

Phone number: +974(44701078/44701069)

Email: Scholarship@islam.gov.qa

Shi wannan website din, gaba dayansa da larabci yake dole sai mutum yayi amfani da translator ya fassara shi zuwa turanci.ALLAH yasa mudace baki daya

1 Response to "Gwamnatin Kasar Qatar ta fitar da form domin bawa 'Yan Nigeria scholarship"

  1. Toh inka dauko form din ka cika a ina xakayi submitting.

    ReplyDelete