-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Daukar Ma'aikatan NPC: Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023

Ana Sanar da Matasan mu cewa duk mai bukata zai iya applying aikin wuce gadi wato ad-hoc staff a National population commission. ga link din nan kasa, amma sai mai National Identification Number NIN.

Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023.

Abubuwa da zaka tanada

  • National Identification Number 
  • Valid and 
  • Gmail Account
  • Number Phone

http://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng

Abubuwanda Zaku Cike

Mu sani cewa kafin kammala cike wannan damar akwai steps kamar haka:-

  • Personal Information
  • Place Of Permanent Residence
  • Contact Information
  • Educational Information
  • Work Experience
  • Facial Capture

Shafinda zaku cike

Ku latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa

http://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng

Wasu Daga Cikin Hotunan Bayanin Da Mukayi Maku

6 Responses to "Daukar Ma'aikatan NPC: Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023"