Gobe 30 October, 2022 Ne Za'a Rufe Cike Tallafin MTN Domin Ƙarfafa Matasa ƴan Kasuwa Karkashin Shirin "MTN Pulse Blow My Hustle Grant"
Saturday, October 29, 2022
Comment
Gobe 30 October, 2022 Ne Za'a Rufe Cike Tallafin MTN Domin Ƙarfafa Matasa ƴan Kasuwa Karkashin Shirin "MTN Pulse Blow My Hustle Grant"
Kamfanin sadarwa na MTN na gayyatar ‘yan Najeriya domin cike tallafin Naira Miliyan 68 na MTN Pulse da suka warewa ‘yan kasuwa musamman mazauna a Najeriya.
Buri da Fa'idodin MTN Pulse Blow My Hustle Grant
Shirin MTN Pulse 'Blow My Hustle' Kamfen ne na Ƙarfafa Matasa da aka haɗa domin tsara domin fitowa da hazakar matasa ƴan kasuwa a Najeriya tare da ba su ƙarfin gwiwa ta hanyar nishadantardasu. Shidai wannan shirin zai tallafawa ƙananan yan kasuwa da kuma sabbin yan kasuwa.
Yadda Zaku Cike
Da farko, kuna buƙatar ziyartar gidan yanar gizon Pulse
https://mtnpulsebmh.com/submit
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Gobe 30 October, 2022 Ne Za'a Rufe Cike Tallafin MTN Domin Ƙarfafa Matasa ƴan Kasuwa Karkashin Shirin "MTN Pulse Blow My Hustle Grant""
Post a Comment