Cike Tallafin Karatu a Jami'ar Hamad bin Khalifa dake ƙasar Qatar
Cike Tallafin Karatu a Jami'ar Hamad bin Khalifa dake ƙasar Qatar
Jami'ar Hamad bin Khalifa dake ƙasar Qatar tana sanar da dukkan masu sha'awa cewa sun buɗe portal domin neman gurbin karatu a makarantar kyauta (Fully funded scholarship).
Sunayi degree, Master's degree da kuma PhD a fannoni daban-daban kamar Islamic studies, Law, science and technology etc.
Dole ne mutum ya cika wannan ƙa'idojin:
1. English proficiency IELTS or, TOEFL.
2. International Passport.
3. Transcript.
4. Test score (Optional).
5. Personal statement.
6. CV/ Resume.
7. Grading scale.
8. Research proposal.
Zasu rufe karɓar bayanai 1st February, 2023. (Akwai lokaci mai tsayi da mutum zai tanadi duk abinda suke buƙata kafin a rufe)
Please note that computer engineering is the only available course for undergraduates.
Dukkan wasu bayanai da mutum yake son ya sani sai ya shiga wannan links ɗin:
https://www.hbku.edu.qa/en/admissions
Allah ya taimaka.
Naga wannan sanarwa daga wajen Abubakar M Daneji ni kuma nayi editing.
Marubuci: Usman Idris Zakariyya,
0 Response to "Cike Tallafin Karatu a Jami'ar Hamad bin Khalifa dake ƙasar Qatar"
Post a Comment