-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Aikin Enumerator a Kungiyar Street Child ga Masu Kwalin Sakandare, NCE, Diploma da Degree

Aikin Enumerator a Kungiyar Street Child ga Masu Kwalin Sakandare, NCE, Diploma da Degree

Aikin Enumerator a Kungiyar Street Child ga Masu Kwalin Sakandare, NCE, Diploma da Degree

Street Child kungiyar agaji ce ta Burtaniya, wacce aka kafa a shekarar 2008, wacce ke da nufin samar da damar ilimi ga yara masu rauni a duniya, Street Child ta fara aiki a Saliyo shekarar 2008 kungiyar na aiki tare da karamin adadin yara masu yawo kan titi don canza rayuwar yara fiye da 50,000 a Saliyo, Laberiya da Nepal. A shekarar 2017 kungiyar ta kaddamar da aikinta na farko a Najeriya domin taimakawa yaran da rikici ya shafa a Arewa maso Gabas su samu ilimi.

A yau ne kungiyar ta fitarda da sanarwar daukar aikin Enumerator inda ta bayyana cewa Enumerator zai himmatu ne wajan karbar bayanai amintattu wato qualitative/quantitative field data and data entry using mobile platforms (e. g koboCollect or SurveyMonkey).

Abubuwanda Ake Bukata

  • Mai cikewa dole ne ya kasance yanada Takardar Sakandare, OND/HND/Bachelor’s degree
  • Ya kasance yanada gogewa acikin aikin Enumerator
  • Ya kasance uanada saukin fahimta da iya zamantakewa

Yadda Zaku Cike

Idan kunada ra'ayin yin aikin Enumerator a kungiyar Street Child kubi wannan shafin domin cikewa https://forms.gle/Q5xXk3k3fPNaTU4E9 yakin ku aika C.V naku a wannan adireshin email dake a kasa hr.nigeria@street-child.org


ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Aikin Enumerator a Kungiyar Street Child ga Masu Kwalin Sakandare, NCE, Diploma da Degree"

Post a Comment