-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

YADDA AKE ZAMAN BUDURCI (Kashi na farko)

YADDA AKE ZAMAN BUDURCI (Kashi na farko)

YADDA AKE ZAMAN BUDURCI (Kashi na farko)

Da farko yana da kyau mai karatu yanemi sanin minene budurci?

Budurci dai wata kalma ce da takeda harshen damo wadda ta samo asali ne daga kalmar BUDURWA 

Budurwa kuma a hausance itace 'ya mace wadda bata taba yin aureba, kuma bata taba saduwa da wani da namiji ba.

A bangaren Mai RISALA shikuma yake cewa Budurwa : Its ce 'ya mace wadda nauyin kulawarta yake kan wuyayin iyayenta; Cinta, shanta, suturar ta dakuma kula da tarbiyyar ta.

Na kawo wannan ta'arifi ne domin saukake ma maikaratu, wajen fahimtar yadda ake zaman budurci.

Budurwa tana farawa ne daga shekaru goma sha biyu zuwa sha biyar ta hanyar yin al'ada (Haila) 

A kwai budurci nau'i biyu :

1- Budurci na halitta

2-Budurci na siffa

BUDURCI NA HALITTA:

Wata fata ce mai kama da leda da take manne a kofar farjin mace (tantanin budurci).

BUDURCI NA SIFFA

'Ya macen da ke gaban iyayenta kafin tayi aure.

Lafiyayyar budurwa itace wacce zata kare budurcinta ta kowanne bangare, ta hanyar kiyaye tantanin budurcinta, batereda ya samu wata matsala ba harzuwa lokacin aurenta.

Akwai hanyoyin da matakai da budurwa zata bi tareda taimakon iyayenta wajen kiyaye budurcinta 

Don sanin wannan matakan sai kubiyomu a kashi nabiyu...........

0 Response to "YADDA AKE ZAMAN BUDURCI (Kashi na farko)"

Post a Comment