Npower Batch C Stream 2 ga Wata Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Npower
Npower Batch C Stream 2 ga Wata Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Npower
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na www.haskenews.com.ng Shafin Taimakon Al, umma.
Muhimmiyar Sabuwar Sanarwa Daga Hukumar NPower Batch 2 Stream 2.
Wannan Hukuma Ta Npower Tana Mai Kara bawa jamaarta wadanda suka Nemi Aiki akarkashinta hakuri game da jinkir da Tasamu na raba takardar PPA Letter.
Idan Har Baku mantaba akwanakin baya wannan hukuma ta Npower tafitar da wata Sanarwa cewa Bach C Stream 2 zasu karbi PPA Letter tasu a local government.
Sannan Sai akasamu akasin hakan a wasu wuraren.
Sannan akwai wasu jihohi Dadama sunfara rabawa Amma ansamu matsala awajen rabawa .
Sannan yanzu Haka Sanarwa dasukayi shine dazarar komai yadaidaita zasu dorawa kowa PPA Letter NASA a Dashboard.
Sannan Hukumar takara da cewa ayanzu halin da akeciki babu Wanda akayi posting dinsa Amma duk Wanda akayi akwanakin baya ko yaga PPA Letter NASA a Dashboard akwanakin baya to ansoketa.
akara hakuri dazarar komai yadaidaita zaa dorawa kowa tasa a Dashboard Nan bada jimawaba.
Allah yabada saa ameen.
0 Response to "Npower Batch C Stream 2 ga Wata Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Npower"
Post a Comment