-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Abubuwanda maiciki yaddace tayi kamin ta haihu

Abubuwanda maiciki yaddace tayi kamin ta haihu

Abubuwanda maiciki yaddace tayi kamin ta haihu

Yakamata maiciki tasa ranta cewa lallai komai na Allah ne sannan abinda duk yafaru daga Allah ne,Dolle za,ta aje wannan azu ciyarta ,toh ta aje wannan tamaida rayuwata GABAki daya zuwa rokon Allah yasauketa lafiya ,yakawomata sauki n ,haihuwa yabata rayayye,domin ita Mai ciki dazarar tasamu ciki toh ko amutu ko ayi Raine duk dai mutu kowa zai Amma idankina dauke da ciki kinfisama ranki haka,toh ni wannan shine Abu nafarko dayadace macce maiciki tà Maida hankali akai wato ambaaton Allah daya rabataa lafiya Kuma yasata cika da Imani,sai Abu nagaba maiciki yakamata kafin ta haihu tasan lafiyar jikinta da lafiyar abinda ke cikinta,tayaya zatasan lafiyar jikinta da abinda ke cikin cikinta shine Maida hankali dazuwa awo assibiti tananne zata gano shin tanada issashen jini ko batada,abinda acikin cikinta daidai yake ko ba daidaiba,Jininta ya hau ko be hauba domin dai idan haihuwa tazo yazan dai babu wata matsala,sannan anaso maiciki taje wajen hoton ciki Koda sai biyu ne acikin wata Taran dazatayi da ciki sabo dubin kwanciyar yaro dakuma idan kinason kiga kominene zaki Haifa,idan kinyi wadannan sai Shirin haihu kitabbatarda katinki da akabaki assibiti tana ahannunki sai kihadata da kayan jariri wanda za,asamai idankinhaihu badai kin haihu akama kiran akawo ko Riga,Mai ciki yakamata ta hada dukkan kayan da yaddace waje daya kamar roban wankan yaro raggan wanna akalla guda biyar manzaitun domin shafe dauda jariri yaro Reza,dattol,zaran daure cibiya,manshafin yaro safa da hula saboda Yara ko lokacin sanyine shi da an haihoshi zafi yakeji,dalilin dayasa akeson maiciki tahada wadannan kaya idan lokacin haihuwa yakusa saboda haihu Allah keyinta Kuma shike kawo sauki ga wanda yaso tana iya tasomiki zama guda ki haihu basai anje ko Inaba toh Kinga idan bakiyi tanadiba haihuwa tazo abubaiyiba,sai tsaftace muhalli maiciki yamata ta tsaftace muhalli ta kafinta haihu saboda ita haihu Wani Abun farincikina arayuwa idan Allah yanunama ka kunsa cki harka haifeshi lafiya toh kagodewa Allah zaka Yan uwa da abukan arziki suna ta tahoma barkatoh idan Baki gyara wurinkiba yaushe mutane nashigo zaki gyara toh anaso Mai cki tayi wannan kafin ta haihu,Abu nagaba Kuma anaso maiciki tà rinka yawo kafin ta haihu,sannan anaso maiciki tasamu na,a ,na,a da habbatu sauda ta rinkasha ta tafasasu sudafu ta tacce tarinkasha sai biyu ga wuni domin samun sauki haihuwa,sannan anso Mai ciki ta rinka lalle domin Yana fitar da cututtuka Dake jikin maiciki insha Allah so wadannan abubuwa sune maiciki yakamata tayi kamin ta haihu

0 Response to "Abubuwanda maiciki yaddace tayi kamin ta haihu"

Post a Comment