-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Abubuwan da yakamata mace tayi maijuna biyu

Abubuwan da yakamata mace tayi maijuna biyu

Abubuwan da yakamata mace tayi maijuna biyu

Dafarkodai dazaran kintabbatar da kina dauke da juna biyu dole kiguji duk Wani Abu wanda zai batamiki rai saboda bacin ranki na iya haddasamiki abubuwa da dama kamar irinsu

1.Hawan jini

2.ciwon zuciya,wadannan cututtuka guda biyu dune zasu Sakaka Miki babbar marsala gajuna biyu dinki domin idan kikasamesu tundaga farko zasu iya zubar da cikin da take dauke dashi,ko Kuma zasu iya haifamata ekilamziya hizge hizge,Kinga daga nan matsala ta shiga toh dolene mace ta gujema tunani bakiya daya arayuwarta idan har ta kasance tana dauke da juna biyu,sannan Abu nagaba shine Abincin da mace Mai juna biyu zata kasance tana ,saboda samun issasar lafiya gareta da abinda ke cikin cikinta,gayanayin kayan abincinda ya kamata taci,1.wake,zogale,allayyahu,kifi,lemu,kankana ,ayaba,dasauransu,duk Wani Abu da kikasan Yana Karin jini shine zaki rinka ci saboda abinda kinkaci shine abinda yaron da ke cikinki zaici toh Kinga idan Baki ci abin kwaraiba bayan da za,ayi yaro yasami abinda zaici,kada Mai ciki tanacema cin tuwon masara da miyar kadi,ko tuwon kullu da miyar guro,yaro ba abinda zaisamu cikin wadan,rashin cin abincinda zai kawo garin jini ga Mai ciki nakawo haddura irri irri ,karsu ciwon mara,tasuwar nakuda,Karin zowa haihuwa,ko Kuma Mai ciki tazo haihu takasa sai da kyar zata karshenta Kuma ba,asamu abinda anka haifaba,ko Kuma ahaihu uwar haihuwa takasa fadowa,so akawaidai abubuwa da dama idan maiciki bata Maida hankaliba wajen cin abin cinda zaigina jiba,sannan Abu nagaba shine zuwa assibitu dole maiciki abinda duktaji badaidaiba taje Koda cikinta na sati biyune taji assibiti saboda gujewar matsala,sannan idan har lafiyarki glau tun lokacin da kika sameshi toh idan yayyi wata hudu kije kifara awo,zuwa assibiti wata hudu da ciki nada mahimmanci kwarai da gaske,saboda za,ayimiki,awne awne da dama agani,shin kina dauke dawata cuta ko Baki dau shin kinda issashen kobakida ,shinjininki dama yake ko kasa,shin cikinki daidai yake ko ba daidaiba,Kinga tanan ne za,agano komai sai a azaki da magani,idan Kuma lafiyar ki glau Kuma za,agayamiki,sannan zuwanki assibiti nada mahimmanci bayan wata saboda akwai wasu sinadaran magani da AKE bayarwa kyauta saboda garinsamun lafiyar ki da yaron da ke cikin cikinki,idan har Mai ciki tarike wannan toh insha Allahu zata haihu cikin sauki,sannan Abu naga maici anaso idan cikinta yayyi wata takwas  toh tadinga yawo saboda  idan haihuwa tazo tazomata asaukake,saboda zama waje daya gamai ciki wata takwas Yana janyo kunburin kafafu da doguwar naguda,wayannan abubuwa sune mace Mai juna biyu tayi,don haka mata akula.

0 Response to "Abubuwan da yakamata mace tayi maijuna biyu"

Post a Comment