Rancen Covid-19 Na Nirsal Microfinance Bank Yanzu Haka an Kammala Gyara, Zaku Iya Cigaba da Neman Rancen Ku Cikin Sauki
Rancen Covid-19 Na Nirsal Microfinance Bank Yanzu Haka an Kammala Gyara, Zaku Iya Cigaba da Neman Rancen Ku Cikin Sauki
Non interest an kare gyaran yanzu haka zaku iya cigaba da Neman Rancen ku cikin sauki.
Amman a bisa gyaran da akayi an cere tsarin agsmies non interest gaba daya Babu shi a cikin Jada walin Neman Rance.
Abubuwan da ke akwai sune
*SME. 750K
*HOUSEHOLD. 500K
sune kadai zaka iya neman a halin yanzu.
Agsmies Non interest
DUK Wanda Yasan ya cika a baya
To yanzu ya zama dole ya siye business plan template akan naira dubu biyar kacal.
Sannan Kuma bayan ka mallaki business plan complete to dole ne saika mallaki edi center inda zaka karbe Huron kasuwance.
Ga Wanda yake son cigaba da kammala tsarin agsmies Non interest to zai bi ta wannan link din domin cigaba
https://nibloans.nmfb.com.ng/agsmeisnoninterestlendingapplcontinuation/
Daga karshe link din saika saka bvn Dinka kamar haka
https://nibloans.nmfb.com.ng/agsmeisnoninterestlendingapplcontinuation/12345678901
Dan haka idan Bata wannan link ba baza iya shiga tsarin agsmies ba gaba daya
Idan zaku tuna wannan shine link da suke rawa tin gurin cikawa akan number wayuyin ku.
Wannan shine link na household
https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold
0 Response to "Rancen Covid-19 Na Nirsal Microfinance Bank Yanzu Haka an Kammala Gyara, Zaku Iya Cigaba da Neman Rancen Ku Cikin Sauki"
Post a Comment