Hukumar shige da fice ta najeriya IMMIGRATION zasu dauki ma'aikata dubu 5000 cewar shugaban hukumar Alh.Idris Jere
Saturday, August 20, 2022
Comment
Hukumar shige da fice ta najeriya IMMIGRATION zasu dauki ma'aikata dubu 5000 cewar shugaban hukumar Alh.Idris Jere .
Sai dai basu fadi ranar da zasu bude yanar gizon ba ku cigaba da bibiyar mu domin sanar daku ranar da yanar gizon zata fara aiki.
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Zumunta Youth Awarenesses forum
0 Response to "Hukumar shige da fice ta najeriya IMMIGRATION zasu dauki ma'aikata dubu 5000 cewar shugaban hukumar Alh.Idris Jere"
Post a Comment