-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kalaman Soyayyar Zamani 2023

Kalaman Soyayyar Zamani 2023

Kalaman Soyayyar Zamani 2023

 1.  Tamkar Wata Irin Wutar Dajice Mai Fara Ruruwa Ahankali Daga Bisani Saita Mamaye Ko Ina
 2. SoTamkar Wata Irin Rijiya Ce Mai Nisan Zurfi Wanda Har Yanzu An Gagara Samun Wanda Zai Kureta
 3. So Tamkar Duhun Dare Ne Wanda Idan Harka tsinci kanka acikinsa Bazaka Taba Gane Hanyar Fitowa Ba
 4. So Tamkar Wata Nau'in Giya ne Mai Matukar Sanya Maye Da Zaran Ka Kwankwadeshi Bazaka Taba Dawowa Kan Hayyacinka Ba
 5. So Tamkar Wani Katon Gulbi Ne Mai Tsananin Girma Da Zurfi Da Tsawo Da Fadi Har Zuwa Yanzu Ba"a Samu Wanda Ya Iya Kai Kurewar Karshensa Ba
 6. So Yanada Matukar Wahala Amma  Yafi Komai Sauki Idan Har Aka Dorashi Bisa Kan Alkiblar Daya dace.
 7. Amincin Allah yatabbata agareki.                                                                                                     Lambar yabo da jinjina  a gareki mai sona.
 8. Zinariya masoyiyar rai na Gimbiya alkhairin rayuwa na.
 9. Saruniya cikon farin ciki na Tauraruwa hasken ruhi na.
 10. Lokaci daya rurutaccen sonki ya ruru a zuciyata, sai dai
 11. sanin cewa ke wata da ban ce cikin *yan mata, ma'ana ke
 12. tamkar sarauniyar su ce, ya sanya na miko gaisuwar ban
 13. girma a gareki sahibata.
 14. Bana tunanin samun kamarki domin raina gaba daya ya
 15. kamu da sonki.
 16.    Na sani cewa zanyi alfahari da ke idan kika furta kalmar INA
 17. SONKA a matsayin amsar ki gareni.
 18. Ina sonki da wani irin so mai dauke da sinadarin ratsa
 19. dukkan sassan jiki. Ke daya ce mafi haske da dauwama a
 20. zuciyata. Ina son ki.
 21.  Zuciyata cike take da tunani a yayin da idanuwa sukayi jawur
 22. tamkar jini babu komai dake yin dadi zafi da radadi sai
 23. ziyartar xuciya suke. kewa hadi da sanya rai mara tabbas.
 24. Ashe idan babu ke a duniya ni ba kowa bane. Numfashi
 25. sama sama ke tasowa. bugun zuciya na qaruwa yayin da
 26. harbawar jini ke raguwa, hanta kadawa take yayin da ruhi ya
 27. cika da tsoro, nidai Abinda nasani shine In mason nacigaba da Rayuwa Dake yake Yake massarafin Dake sarrafa Zuciyata.
 28.  So yanada yawan Gaske Wanda Har Zuwa Yanzu Babu Wanda Zaice Yataba Hango Iyakar Karshen Sa
 29. So Tamkar Tafasasshen Ruwan Shayi Ne Mai Zafin Gaske wanda Bazaka Taba Sanin Yaya Yakeba Sai Alokacinda Ka Sanyashi Acikin Bakinka Anan Ne Zaka Gane Yanda Yake
 30. So Yanada  Launi Kala-Kala Har Yau Bqbu Wanda Zai  Iya Suffanta Maka Yanayin Yanda Kalarsa Take
 31. So Yana Sanya Nishadi Acikin Zuciya Amma Yafi Komai Tafarfasa Zuciya Da Sanya Rashin Sukuni Acikin Ruhin Wanda Ya Kamu Dashi
 32. So Tamkar Ruwa Yake Ayayinda Yake  Shiga Ta Cikin Siririyar Kofar Zuciya A Hankali Yake Narkewa Ya Daskare Cikinta.
 33. Kyautar Kalaman So Daga Bakinda Baya Gajiya Da Ambaton Furucin Harafin Dake Fitar  Da Sakon Gaisuwar Girma Agareki. 
 34. Budemin Nashigo Kofar Zuciyarki Da Sannu Zan Zamo Dauwamammen Farin Cikin Da Zai Bunkasa Dukkan Wani Farin Cikin Rayuwarki
 35. Assalamu Alaiki Yake Hakikar Halittar Da Bayananina Suke Nufi. Nazo Da Murna Zuwa Murmushi Da Farin Cikin Shaukin Samun Damar Ganin Kyawun Nasabarki
 36. Kicemin Marhabun Yaka Taho Dan Gata Zuciyata Kazo Zan Baka Ruwan Hawayen Idanuwana Suna Kwaranyane Sanadin Nemanka
 37. Annashuwa Da Shauki Ne Zasu Biyo Baya Farin Ciki Marar Misalin Adadi Shine Zai Rufe Dukkan Wasu Kofofin Damuwata
 38. Zuciyata Tana Miki Sallama Ta Masoya Jinin Dake Kara Kuzari Ajikina Shima Yana Ladabin Gaisuwa Agareki
 39. Yar Asalin Kyau Mai Dirar Hanci Siriri Matsakaici Kinada Kyawun Halitta Da Tsarin Iya Kwalliya Akan Burgewa
 40. Sonki Ne Kadai Akan Tsarin Dukkan Tunanina Komai Nisan Dare Da Tsawon Wuni Iya Wuya Tunaninki Ne Akan Kwakwalwata
 41. Kallon Tsakiyar Idanuwanki Suna Saukar Da Sabuwar Ni,ima Acikin Jikina Ta Hanyar Hakane Nake Kara Kaimi Wajen Ganin Nasamu Ganinki Akowace Rana
 42. Dauki Ki Amsa Sunankine Nake Ambato Tsananin Sonkine Yake Tsuma Zuciyata Shiyasa Bana Gajiya Wajen Yaki Da Dukkan Wata Damuwarki.
 43.                                                                                                                  

1 Response to "Kalaman Soyayyar Zamani 2023"