-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
SANARWA: Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 - Darakta Aminu Saira

SANARWA! SANARWA! 

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH 🙏Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 . Muna kuma Sa ran Fara Haska muku shi a wata mai kamawa (JULY 2022) in sha Allah. Muna baku hakurin akan dogon Jira da kukai, muna Godiya ga kyaunar ku Gare mu 🙏 Allah yabar Zumunci 🙌❤️🌎 @sairamoviestv #LABARINA 5&6

1 Response to "SANARWA: Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 - Darakta Aminu Saira"