-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Npower Batch C Stream 2 Physical Verification Za'a Fara Ranar Litanin 13/06/2022 a Kare Ranar Jumu'a 24/06/2022

Npower Batch C Stream 2 Physical Verification Za'a Fara Ranar Litanin 13/06/2022 a Kare Ranar Jumu'a 24/06/2022

Npower Batch C Stream 2 Physical Verification Za'a Fara Ranar Litanin 13/06/2022 a Kare Ranar Jumu'a 24/06/

Don Haka Gargadi Kadda Wanda Yajje Wata Local Govmnt Domin ayi Masa Physical Verification, Yin Haka Babban Kuskurene Wanda yin haka zai iya hanaka samun damar cin wannan gajiyar ta Npower.

Wajibine Kowa Aje Local Govmmt dinsa wadda ya cika wannan tsarin da ita domin ayi masa physical verification.


ALLAH yasa mudace baki daya

0 Response to "Npower Batch C Stream 2 Physical Verification Za'a Fara Ranar Litanin 13/06/2022 a Kare Ranar Jumu'a 24/06/2022"

Post a Comment