-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Mutane da Yawa idan Sunje Wajan Physical Verification Fingerprint Dinsu Baya Hawa Kuma Bayan Sunsan a Farko Sune Sunkayi Thumbprint Din da Kansu

Wannan Matsalar Tana Faruwa ne, a Dalilin Sauyawar Zizzar Yatsa, Abinda ke Kawo Chanjawar Zizzar Yatsa Sunada Yawa

Misali idan Mutun Yana Aikin Siminti ko Kuma Aikin da Zai Shafe Sashen Yatsansa ko Kuma Tabin Ababuwan da Suke iya Chanjama Launin Fata Dadai Sauransu

Don Haka Duk Wanda Yake Fama da Wannan Matsalar a Wajan Physical Verification Hanyar da Zaibi itace Zaije Cafe Domin Ayi Masa Cancel na Wancan Fingerprint da Yayi Sai Ya Komayin Wani

Mutane Zasuyi Mamakin Cewa Ya Za'ayi ayi Cancel din Wancan Fingerprint din, Wannan Ba Wani Abubane Kawai idan Kana Fama da Wannan Matsalar Kayi Yadda Ankace Kayi

Idan Kaje Cafe Zaka Sanar Dasu Cewa Kaje Physical Verification ne, Amma Fingerprint Dinka Yaki Hawa Don Haka Kakeson Ka Koma Chanja Wani

Idan Sunka Chanja Maka Sai ka Koma a Wajan Physical Verification Din, Saika Komayin Wani In Allah Yaso Fingerprint Dinka Zai hau Bada Bata Lokaci ba

Allah Yasa Mudace da Alkhairi Ya Kuma Jikan Iyayenmu

0 Response to "Mutane da Yawa idan Sunje Wajan Physical Verification Fingerprint Dinsu Baya Hawa Kuma Bayan Sunsan a Farko Sune Sunkayi Thumbprint Din da Kansu"

Post a Comment