-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Tallafin N30,000 Na Shirin RRR NASSCO

Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Tallafin N30,000 Na Shirin RRR NASSCO

Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Tallafin N30,000 Na Shirin RRR NASSCO

Anaci Gaba Da Biyan kudin RRR NASSCO Yau Litinini 20/06/2023 Ga Abubuwan da Yakamata Kusani Dangane Da Tsarin Biyan kudin

Ayau Monday an cigaba da biyan naira dubu talatin kai tsaye zuwa asusun bankunan masu cin gajiyar shirin RRR

Duk wanda yasan yabada account detail nashi daidai to ya kwantar da hankalinsa ya saurari zuwan kudi asusun ajiyar daya bayar tun daga yau Monday har izuwa karshin satanin nan zaa cigaba da biya. 

Jahar zamfara da Gombe ake kan biya Yanzu inda tuni Katsinawan dikko Suka karbi rabonsu tun jiya lahadi.

Kusani bawani mutun dazai iya sakasu subiyaka muddin baka Cikin masucin gajiyar Shirin RRR NASSCO Rapid response transfer din don haka karka yarda da wani ko wata dasunan replacement kowani abu mai kama da hakan.

Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun Cikakken Bayanin akan Tallafin gwamnatin Tarayya dama Tallafin karatu Sana'a Tallafin hukumomi masu zaman kansu Dasauransu.

Shin antura maka naka


0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Tallafin N30,000 Na Shirin RRR NASSCO"

Post a Comment