Anfitarda Jerin Sunayen Wadanda Sukayi Nasarar Samun Shiga NAF 2022 Recruitment
Anfitarda Jerin Sunayen Wadanda Sukayi Nasarar Samun Shiga NAF 2022 Recruitment.
Ana sanar da jama’a da duk masu neman gurbin shiga makarantar horas da sojojin sama ta Najeriya Air Force (NAF) 43/2022 cewa an fitar da sunayen wadanda aka zaba domin horassuwa.
Don duba jerin sunayen da aka zaba. masu bukata su Danna nan don Zazzage jerin ko kuma zuwa tashar daukar ma'aikata ta Najeriya www.nafrecruitment.airforce.mil.ng
Tambayoyin Hukumar Zabar Ma'aikata sun kasu kashi 8 kuma an shirya gudanarwa daga 27 ga Yuni zuwa 28 ga Agusta 2022 a NAF Base, Kaduna.
Abin kula: Please note that shortlisted candidates, who fail to report on the first day of the exercise for each Batch as stated below, will not be allowed to attend the interview:
- Batch A – Monday 27 June 2022
- Batch B – Monday 4 July 2022
- Batch C-Monday 11 July 2022
- Batch D – Monday 18 July 2022
- Batch E-Monday 25 July 2022
- Batch F – Monday 1 August 2022
- Batch G – Monday 8 August 2022
- Batch H – Monday 15 August 2022
Lura: Rijistar Rundunar Sojan Sama ta kan layi da duk sauran hanyoyin daukar ma'aikata kyauta ne.
0 Response to "Anfitarda Jerin Sunayen Wadanda Sukayi Nasarar Samun Shiga NAF 2022 Recruitment"
Post a Comment