Jerin Sunayen Matasa 361 da Ma aikatar Noma Ta Jihar Katsina Zata Fara Baiwa Horo Akan Harkar Noma
Monday, June 6, 2022
Comment
Jerin Sunayen Matasa 361 da Ma aikatar Noma Ta Jihar Katsina Zata Fara Baiwa Horo Akan Harkar Noma
Kimanin Matasa 361 'Yan Yankin Funtu,a Zone ne aka wallafa sunayen su wadan da cibiyar ta noma zata fara baiwa horo akan harkar noma karkashin jagoran,cin Permanent Secretary Ministry of Agriculture, Katsina. Dr.Aminu Waziri.
Wanda allah yasa yaga sunanshi cikin wannan takarda to saiya hanzarta zuwa cikin Kwaryar garin Malumfashi A ranar Alhamis 9-6-2022 dan karbar horan.
Ubangiji Allah yasaka ma Dr,Aminu Waziri da Alkhairi.
0 Response to "Jerin Sunayen Matasa 361 da Ma aikatar Noma Ta Jihar Katsina Zata Fara Baiwa Horo Akan Harkar Noma"
Post a Comment