-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yazama Wajibi Mutun Yayi Physical Verification a Lacal Government din Dake kan Dashboard Dinsa na Npower

Yazama Wajibi Mutun Yayi Physical Verification a Lacal Government din Dake kan Dashboard Dinsa na Npower

Yazama Wajibi Mutun Yayi Physical Verification a Lacal Government din Dake kan Dashboard Dinsa na Npower

Abin Nufi Anan Wasu Suna Tambaya Akan Cewa Zasu iyayin Physical Verification a Wata Jaha Wadda ba Tasuba

Kusani Yazama Dole Mutun Yazan Yaje Local Government Wadda Ya Cika Tsarin Npower da ita Domin Ayi Masa Verification 

Don Haka ko Wace Jaha Kake Kana iyayin Physical Verification acan Amma Kuma idan Local Government din daka cika tsarin Npower din Acan Take

Misali ina a Sokoto Amma Lokacin da Zani Cika Tsarin na Npower Sai Naccika da Zamfara Kuma Kenan Dole in Saka Wata Local Government ta Cikin Zamfara din Don Haka Local Government Dana Saka acan Zanje inyi Physical Verification 

Wasu Kuma Suna cewa Physical Verification ba Dole Bane,  Wannan ba Haka Yakeba Domin Physical Verification Dolene. 

Sannan Kusani Cewa Duk inda Kunkaje Kunkayi Physical Verification Zakuga Yayi Pass Kamar Yadda na Kowa Keyi Amma Kuma Daga Baya idan Kunje Wajan Download na PPA Letter Nanne Matsalar Zata Fara Domin Bazaku Samu Damar yin Download din PPA Letter Din ba. 

Ita Kuma PPA Letter idan Bakayi Download dintaba, Bazaka Samu Damar Samun Posting ba,  Shikuma Rashin Samun Posting Shine Zai Hanaka Samun Albashin Wannan Tsarin na Npower


Don Haka a Kiyaye Domin Gujewa Duk Wata Matsala. 


1 Response to "Yazama Wajibi Mutun Yayi Physical Verification a Lacal Government din Dake kan Dashboard Dinsa na Npower"

  1. My name is Anas I interested working on trading

    ReplyDelete