-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba Yadda zaka gane ko kana cikin masu cin gajiyar sharin N30,000 Na RRR haɗin gwiwar NASSCO da ake turawa kwanannan

Kamar dai yadda aka sani shi wannan tallafi na RRR wato rapid response register tallafine da ake bawa gajiyayyu da marassa karfi da kuma wadda annobar corona ta shafa 

Kuma a yadda akayi tsarin zaa bada tallafinne na naira dubuh biyar har tsawon wata shida wato dubuh biyar kenan sau shida 

Yadda zaka gane koh kana cikin tsarin ma ana ka samu shiga cikin wannan tsarin

Da farkoh dai bayan ka cika abun a waya da code na garinka koh anguwanka toh bawai shikenan bah in sunan ka ya fito za a kiraka koh kuma kaje kaga sunan ka saika kai je ayi dauki bayanan ka kamar 

BVN 

Account dinka 

Banki 

Da sauransu 

Toh idan an dauki wannan bayanan naka shine zaka iya ganin shigo wan kudi a account din ka amma ban san koh akwai watahanyabayan wannan bah 

Don haka indai kasan ka badabayanan ka toh ka kantar da hankalinka inshallah indai kanada rabo toh zaka samu 

Domin bawai angama turawa bane haryanzu anakan turawa mutane wannan kudin har naira dubuh talatin

4 Responses to "Duba Yadda zaka gane ko kana cikin masu cin gajiyar sharin N30,000 Na RRR haɗin gwiwar NASSCO da ake turawa kwanannan"