-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi Ga Mutanen KANO: Gwamnatin jahar Kano Ta Buɗe Sabon Tallafi

Labari Mai Daɗi Ga Mutanen KANO: Gwamnatin jahar Kano Ta Buɗe Sabon Tallafi

Labari Mai Daɗi Ga Mutanen KANO: Gwamnatin jahar Kano Ta Buɗe Sabon Tallafi

Gwamnatin jihar Kano ta samu tallafin kudi daga bankin cigaban Musulunci ta hannun gwamnatin tarayya domin aiwatar da shirin bunkasa noma da kiwo a jihar Kano, manufar tallafin ita ce bada gudummuwa wajen rage raɗaɗin talauci da kuma ƙarfafa abinci mai gina jiki ga marasa galihu a jihar Kano, tare da bunƙasa tsarin noman makiyaya a jihar. Za'a yi amfani da wani ɓangare na asusun don tallafawa makiyaya da manoma. 

Dole duk wanda zaiyi apply ya zama dan asalin jahar kano. za'a rufe portal ɗin on 3/4/2022 

Ga Link ɗin cikawa

https://ksadp-support.org.ng/criteria

Wannan Link ya kunshi Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin Dakuma Cikakken Bayanin Tallafin.

Shawara:- idan zaka cika katabbatar kacika na ƙananan dabbobi (akuya da tinkiya) domin su free ne babu %.

Manyan dabbobi kuma (shanu) dole zaka niya 50% (misali zasu baka shanun kamar na 500k to zaka biya rabin kuɗin 250k).

Pls kuyi share domin wasu su amfana 

1 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Mutanen KANO: Gwamnatin jahar Kano Ta Buɗe Sabon Tallafi"

  1. Good government always looking forward to assisting their masses.

    ReplyDelete