-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Hawaye

Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Hawaye

Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Hawaye

Akwae hadari a soyayya idan kaso wanda bae taba sonkaba, soyayya tafi zuma dadi idan kaso wanda ke sonka./

Yazanyi rayuwa badakeba haka kamar shukarda bata ta6a samun ruwaba kada kibarni cikin gararin rayuwa rayuwa babuke bazan iyaba/

Sonki a lokaci daya ya shigeni domin xuciya batada kashi lokaci daya take amincewa da abunda tagani kuma take ra.ayinsa/

Idan na farka bacci ba abunda nake farawa dashi face inkiraki inji lpyarki ko kin tashi lpya kuma kinci wani na karin kumallo irin kulawarda nake fara baki./

1 Response to "Kalaman Soyayya Masu Saka Zuciya Hawaye"

  1. Abun ya burgeni sosai Kuma yataba min zuciya

    ReplyDelete