Kalaman Soyayya Masu Saka Hawaye
Thursday, January 6, 2022
Comment
Kalaman Soyayya Masu Saka Hawaye
Ashe so dadi saboda ko ina fushi dazarar naganki sai inji sanyi marar misaltuwa cikin raina./
Nabaka sarauta domin kazamo jigo kuma jagaba a masarautar zuciyata domin kae kadai ka cencenta./
A kullum addu.arda nakeyi a mallakamin ke kije gidana domin insamu damar nuna miki irin tsantsar kaunarki da take cikin zuciyata./
Aduk lokacinda na tuna cewa mutuwa zata rabamu nakan shiga wani hali marar dadi saboda banshirya rabuwa dakeba rabuwarmu ba karamim tashin hankali bace a gurina./
Tun lokacinda idanuna sukayi arba da kyakkyawar fuskarki tun alokacin nasaka raena idan nasameki nafi kowa sa.a a duniyarnan.
0 Response to "Kalaman Soyayya Masu Saka Hawaye"
Post a Comment