Duk wanda yasan ya taba neman rancen bashin kudi a tsarin Covid-19 Loan kuma bai samu ba, ya shiga wa 'yan nan link ya duba ko an mishi Approved yanzu
Wednesday, January 5, 2022
4 Comments
Duk wanda yasan ya taba neman rancen bashin kudi a tsarin Covid-19 Loan kuma bai samu ba, ya shiga wa 'yan nan link ya duba ko an mishi Approved yanzu.
Ga wadanda suka cike Household:
https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans
Ga wadanda suka cike SME:
https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan
Wanda ba'a mishi Approved ba, ya kwantar da hankalinshi Insha'Allah zaa mishi.
Wasu Daga Cikin Hotunan da akayi Approval A Kwanannan
Allah yasa a dace
Ku kasance da mujallar labarai ta Haskenews domin samun sabin aikace-aikace da zarar anfitar mungode. Karku manta zaku iya ziyartar shafinmu na WhatsApp kai tsaye domin shiga duba inda aka rubuta join our WhatsApp group here.
Masha Allah
ReplyDeleteMudai har mun chire Rai tuni
ReplyDeleteMasha Allah
ReplyDeleteWANNAN QARYA HAKA 🙄🙄 min gaji wallahi haba
ReplyDelete