-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Survival Fund: An Ci Gaba Da Turawa Mutane N70,000 Na Kudin Tallafin Survival Fund(Asusun tsira) A Yau

Kamar yadda muka sani gwamnatin tarayya na kokari wajan habaka kasuwanci na kanana, matsakaita da kuma kamfanoni, 

A yau daya ga watan Disamba gwamnatin tarayya ta ci gaba da tura Naira N70,000.00 ga masu Kananan masana'antu, matsakaita da kamfanoni karkashin shirin asusun tsira wato Survival Fund. 

Duba wasu daga cikin hotunan sakon kuɗin Survival Fund da aka turawa wasu a yau

Allah yasa mudace Amin

1 Response to "Survival Fund: An Ci Gaba Da Turawa Mutane N70,000 Na Kudin Tallafin Survival Fund(Asusun tsira) A Yau"