-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya tayi kira ga ENUMERATORS dan gane da kididdagar manoman AFJP da suka dauka ƙarshe watan Nuwamba 2021

Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya tayi kira ga ENUMERATORS da Karsu manta da ƙaddamar da duk binciken da sukayi na ƙarshe watan Nuwamba 2021

Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya ma’aikatar gwamnatin Najeriya ce da ke kula da binciken noma, noma da albarkatun kasa, gandun daji da binciken dabbobi a duk fadin Najeriya. Sabo Nanono shi ne ministan noma da raya karkara a yanzu.

Kamar yadda muka sani ma'aikatar na kokari wajan tallafawa manoman damina da rani inda abaya ta rabawa manoma Kuɗaɗe domin rage radadin hali da cutar sarkewar nunfashi ta janya.

A yanzu haka ana ci gaba da gudanarda capturing na gonakin manoma domin basu tallafin taki da kiwo.

Ga jawabin Jaddadawa a kasa da ma'aikatar ta saki a shafin yada labaranta na Facebook jiya

Dear Enumerators, 

Don't forget to submit all your finalised surveys for November 2021.

#FMARDPACE

ALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya tayi kira ga ENUMERATORS dan gane da kididdagar manoman AFJP da suka dauka ƙarshe watan Nuwamba 2021"

Post a Comment