-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kabi Wadannan Tsare-tsaran Domin Cike Aikin Dan Sanda(Police) Kafin Karshen Wannan Shekarar

Kabi Wadannan Tsare-tsaran Domin Cike Aikin Dan Sanda(Police) Kafin Karshen Wannan Shekarar

Kabi Wadannan Tsare-tsaran Domin Cike Aikin Dan Sanda(Police) Kafin Karshen Wannan Shekarar

Manhajar neman aikin dan sanda abokin kowa a bude take, zaa rufe daukar aikin dan sanda ranar 10/1/2022 wanda basu cike ba suyi kokarin cikewa har yanzu akwai dama, sai dai hukumar yan sanda ta zo da wani sabon tsari wurin neman aikin dole mai nema sai ya cika ka'idojin nan dake kasa kafin a bashi izinin neman aikin yan sandan. 

Gaskiya Naji dadin ganin wannan tsarin da hukumar tazo dashi domin hakan zai rage shan wahala, idan mutum bai cancanta ba ma ba zasu bashi dama ya cike ba, kana sanya lambobin National I'd Card ( NIN ) dinka zasu sanar dakai rashin cancantar ka, misali shekarunka su wuce 18-25 idan har shakarun ka suka kai 26 toh baka cancanta ba ko hight din dake jikin National I'd card dinka idan bai kai 1.67 ba toh baka cancanta ba akwai dai abubuwa da dama na rashin cancanta. 

Hakan ya nuna idan har ka samu nasarar neman aikin ka fara ganin kanka a matsayin dan sanda abokin kowa da yardar Allah zaka samu. 

1•Applicants MUST have their National Identification Number (NIN), a Functional Email address and valid phone number before they commence the application.

2•Applicants must have duly scanned copy of their original O’Level result(s) to be uploaded on the portal.

3•Fill and submit the Online form( Review the information before final submission).

4•Applicant must print their completed online forms, guarantor forms and submit same at the recruitment physical/examination screening centers.

5•Applicant must have passion for a career in the Nigeria Police Force and must satisfy the following General Requirements.

6•Applicants shall be of Nigerian origin by birth and possess National Identity Number (NIN) .

7•Applicants must possess a minimum of 5 credits in not more than 2 sittings in WASSCE/GCE/NECO/NABTEB with credit passes in English and Mathematics.

8•Applicants must be aged between 18-25 years.

9•Applicants must be medically, physically, and psychologically fit and must not be less than 1.67mtrs tall for male and 1.64mtrs tall for female.

10•Applicants must not have less than 86cm (34 inches) expanded chest measurement (for men only).

11•Female Applicant must not be pregnant at the time of recruitment.

12•Applicant must be free from any pecuniary embarrassment.

https://www.policerecruitment.gov.ng/#/register

ALLAH Yasa Mu Dace Amin

Daga facebook page


0 Response to "Kabi Wadannan Tsare-tsaran Domin Cike Aikin Dan Sanda(Police) Kafin Karshen Wannan Shekarar"

Post a Comment