-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Za'a Rufe Shafin Cike Bikin Shirin Abokan Juna(Nigeria Jubilee Fellows Programme) Ranar 20 ga Watan Oktobar Nan, Duba Link Da Kuma Yadda Zaku Cike

Bikin Shirin Abokan Juna (Nigeria Jubilee Fellows Programme) shirine na gwamnatin tarayya ne na daukan aiki ga wanda suka gama makaranta wato degree wanda bai wuce 2017 ba 

Sannan wannan shiri zai anfani matasa ne yan Nigeria wadanda basuda aikin yi kuma sungama karabu  

Ga sharudanda dole saika cika sannan kasamu daman shiga wannan tsari.

1. Dolene kakasance dan Nigeria 

2. Dolene yakasance ka gama degree na farko a kone fanni kuma kada ya wuce second class lower wato 2.2 banda third class da kuma pass degree sannan kada ya wuce 2017.

3.kada kayi kasa da shekara 30

4. Dole yazama baka aiki ma ana yanzu haka bakada aikinyi 

5. Dole ya zama ka gama NYSC bautar kasa ko kuma kasamu certificate of exemption daga NYSC.

6. Dole ya zama kanada interest a aikin da zaka zaba a wannan program din 

7. Ya zama kanada interest akan gina tattalin arzikin Nigeria 

8. Kaza mai hali ko ra ayi mai kyau 

9. Sai communication skills 

Yadda zaka cika shine ka shiga https://www.njfp.ng/apply idan kashiga saikasa  

Suna 

Email 

Da password sai ka sake confirm na password 

0 Response to "Za'a Rufe Shafin Cike Bikin Shirin Abokan Juna(Nigeria Jubilee Fellows Programme) Ranar 20 ga Watan Oktobar Nan, Duba Link Da Kuma Yadda Zaku Cike "

Post a Comment