-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Rancen COVID-19: Shin Matsalace Idan Na Manta Reference Lamba TCFNI1234567 Lokacin Cike Rancen Covid-19, Bashi Marar Kuɗin Ruwa

Reference number tana da amfani ne kafin mutum yayi submit din neman rancen sa, amma idan ka manta bakayi copy dinta ba karka damu kanka bata da amfani daman, su da kansu Nirsal Microfinance bank zasu turo maka da ita idan akwai bukatan gyaran abun daka nema a baya. 

Dalilin da yasa muka ce reference number bata da amfani shine idan har ka shiga neman rance zaka ga sun lamba TCFNI1234567 ka fita ka sake komawa zaka ga sun kara baka wata lambar da ban wanda ba ita suka baka ba a farko idan zaka shiga sau dari zasu ta baka Kala-kalar lambobi.

Karka damu kanka idan ka cike baka samu ba ka sane komai na duniyar nan rabo ne zaku iya cikawa tare da mutum wata kila ma kaine kacika masa amma cikin hukuncin Allah sai ya samu kai kake samu. 

https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

Allah ya cigaba da sadamu da alkhairaisa 

0 Response to "Rancen COVID-19: Shin Matsalace Idan Na Manta Reference Lamba TCFNI1234567 Lokacin Cike Rancen Covid-19, Bashi Marar Kuɗin Ruwa"

Post a Comment