-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Rancen Covid-19: Dole Sai Nirsal Microfinance Bank Sun Turawa Vendor Bayananka Kafin Ya Baka Kaya, Duba Bayananda VENDOR Ke Bukata Wajan Mai Karbar Kaya

Abubuwan daya kamata ku sani game da wannan karbar kaya ko aka sin hakan na rance mara ruwa. 

Da farko idan ka samu sakon amincewa bayan ka shiga link din da aka tura maka kayi accept offer dinka rancen ka, ba lallai bane idan an amince da rancen ka ya kasan ce zaka samu kaya akan lokaci ko aka sin hakan dole sai Nirsal Microfinance bank sun turawa vendor bayanin ka sannan shi vendor din yake da ikon da zai baka kaya ko aka sin hakan. 

Abubuwan da ake amfani dasu wurin bincikawa ko Nirsal Microfinance bank sun turawa da vendor bayanin ka sune PHONE NUMBER DA KAYI RIJISTA DA NAME DINKA.idan har anyi uploading din bayanin ka komai naka zai fito. 

Nirsal microfinance bank zasu ke turawa da vendors bayanin mutane lokaci bayan lokaci har a sallame su.

3 Responses to "Rancen Covid-19: Dole Sai Nirsal Microfinance Bank Sun Turawa Vendor Bayananka Kafin Ya Baka Kaya, Duba Bayananda VENDOR Ke Bukata Wajan Mai Karbar Kaya"