-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ɗaukar Ma'aikata: Hukumar Kula Da Ruwa Ta Jihar Kaduna "Kaduna State Water Corporation (KADSWAC)" Ta Sanar Da Daukar Ma'aikata Maza Da Mata

Muna matukar farin cikin sanar da jama'a cewa, hukumar kula da ruwa ta jihar Kaduna (KADSWAC) ta sanar da daukar ma'aikata maza da mata masu aikin famfon ruwa a kamfaninsa mai daraja.

Taskar Aikin: Mai aikin  famfo (Namiji da Mace)

Wurin Aiki: Kamfanin Ruwa na Jihar Kaduna

Cancanta 

Diploma a kowane fanni

Mafi ƙarancin shekaru 2 na ƙwarewar aiki 

Kasantuwa mai iya amfani da na'ura mai kwakwalwa(Komfuta)

Shekarun mai nema karsu kasa ga 28

Yadda Zaku Nemi Aikin

Yan takara zasu rubuta takardar neman aiki kwafi biyu 2 kuma suyi rubutan da hannunsu yakin su hada wasiƙar da takardun kammala karatu( kiridanshiyel) sai su aika takardun zuwa:

The secretary /Legal Adviser,

Kaduna State water corporation,

Olusegun Obasanjo House,

State Secretariat Annex, Yakubu Gowon Way, Kaduna State

ALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "Ɗaukar Ma'aikata: Hukumar Kula Da Ruwa Ta Jihar Kaduna "Kaduna State Water Corporation (KADSWAC)" Ta Sanar Da Daukar Ma'aikata Maza Da Mata"

Post a Comment