-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

COVID-19 Non Interest Loan Approval: Sanarwa ta musamman akan rashin fitowar sunan vendor

COVID-19 Non Interest Loan Approval: Sanarwa ta musamman akan rashin fitowar sunan vendor

COVID-19 Non Interest Loan Approval: Sanarwa ta musamman akan rashin fitowar sunan vendor.  

 Ka samu sakon Neman RANCEN Amman Babu vendor akan offer. 

 KARKA  Damu da ganin hakan.

   Dalilin hakan shine, da yawa alumma suna Kiran vendor batare da anyi approved din suba hakan ne Yasa vendor suka NEMI a cire sunayin su daga ko wace offer tunda ana turo masu da dukkan Wanda zasu ba kaya.

 Koda kayi accept offer a baya yanzu idan koma sai kaga sunan vendor Babu shi.

Idan Basu ga sunan  vendor su ba sai hankalin su ya tashi KARKA damu ka SAURARI yadda abun yake

  Dukkan vendor da  kuke GANI WALLAHI an tura masa mutanen da zai biya su. 

    da dukkan bayanan su kama da daga bvn TCFNI number address phone number DUK yana dauke dasu gaba daya.

 Idan kaji gurin vendor batare da ya kira kaba wasu, sai ranka ya bace sosai Amman idan kayi hakuri suka kira ka da kansu baza ka Sha wata wahala ba gurin Neman RANCEN kaba.

Sannan maganar ancire vendor har yanzu Babu wata majiya Mai karfi Dake iya Nuna cewa dakatar da su.

Idan KAJE gurin vendor ka samu ZANTAWA dashi Abu na farko da zai tambaye ka shine bvn number idan ka fada masa ya duba yaga tayi dai dai zai tambaye ka sunan ka da DUK bayanan da kace ka kana cikin fadar haka zai saka number ka a wayarsa ya kira ka idan yaje wayar ka tayi Kara to Kaine idan ya kira yaji ta akashe ko wani ya dauka kasani bazai saurare kaba. wani vendor bance duka ba.

  Dan haka kuyi kokari ku kasance da wayar ku yayin da kukayi arba da vendor naku. Tazama cikin chaji ko network Mai karfe.


KARKA damu da cewa baka ga sunan vendor kaba inshallahu shida kansa zai kira ka.

 Ancere sunan vendor da number sa akan dalilin da na rubuta a baya a nawa binciken da nayi.

 Idan kayi chicking baka samu ba kajira inshallahu za'a dace 

 Allah kasa mu Dafe indan munsamu

0 Response to "COVID-19 Non Interest Loan Approval: Sanarwa ta musamman akan rashin fitowar sunan vendor "

Post a Comment