-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Har Yanzu Ana Ci Gaba Da Cike Rancen Nirsal Household Karkashin Nirsal Microfinance Bank

Har Yanzu Ana Ci Gaba Da Cike Rancen Nirsal Household Karkashin Nirsal Microfinance Bank

Har Yanzu Ana Ci Gaba Da Cike Rancen Nirsal Household Karkashin Nirsal Microfinance Bank


Wannan Sako ne mai mahimmanci ga wayanda basu cike sabon rance Marar Kuɗin ruwa, muna kira garesu da su hanzarta cike wannan tallafin har yanzu basu rufe shafin su na yanar gizo ba. 

Saninmune Babban bankin kasa CBN karkashin bankin Nirsal na cigaba da rabawa mutane rancen Covid-19.


YADDA ZAA CIKE WANNAN PROGRAM (HOUSEHOLD)

i. Za’a shiga wannan link: CLICK HERE sai a danna APPLY FOR NON-INTEREST FACILITY

ii  Sai a danna NON-INTEREST TCF – APPLY.  Za’aga wani fegi ya bude sai a danna APPLY FOR HOUSEHOLD FACILITY (NON-INTEREST)

iii. Bayan andanna za’aga inda za’a fara cikewa, sai a danna NEW. Idan mutum ya fara sai ya fita bai gama ba to sai ya danna RETURNING

iv. Za’aga wani fegi ya bude sai a karanta bayanan sannan a danna CONTINUE

v. Sai a danna NEXT sannan a saka BVN domin ayi Validating.

vi. Bayan an danna NEXT a inda za’aga bayanan da ke kan BVN

vii. Sai a danna NEXT a inda za’a cike bayanan mutum

viii. Bayan an danna NEXT sai cike bayanan sana’ar da mutun zai nemi wannan bashi. Yanada kyau a nema a bangaren noma da kiwo. Duk da ana iya cikewa da kowace sana’a.

ix. Sai a danna NEXT domin ayi cike ragowar bayanai da kuma  submitting

2 Responses to "Har Yanzu Ana Ci Gaba Da Cike Rancen Nirsal Household Karkashin Nirsal Microfinance Bank"