-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ana Ci Gaba Cike SURVIVAL-FUND( Asusun Tsira): Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cika Profile Dinku na Asusun Tsira(SURVIVAL-FUND)

SURVIVAL-FUND GUARANTEED Offtake (GOS) Kamar Yadda Na Sanar Daku Cewa Zan Kawo Maku Yadda Mutun Zai Cika Profile Dinsa To Abu Na Farko.

1. Idan Kashiga Profile Dinka Zaka Shiga inda Anka Rubuta Product idan Kashiga Product Zakaga Sun Baka Agreement 

2 Zasu Baka warehouse Sai Kashiga warehouse.

Abin Nufi Anan Kamin Kayi Accepted Sai Kashiga Cikin warehouse idan Kashiga Zasu Baka inda Zaka Kama Kai Kaya Saika Zabe inda Kakeson Kama Kai Kayan idan Ka Zaba Sai Kayi Accepted idan Kayi Accepted Sai Kadawo Ga Profile Dinka Zakaga Sunyima Award Accepted.

Domin Shiga shafin yanar gizo na Survival fund wato Asusun Tsira latsa nan

0 Response to "Ana Ci Gaba Cike SURVIVAL-FUND( Asusun Tsira): Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cika Profile Dinku na Asusun Tsira(SURVIVAL-FUND)"

Post a Comment