-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Kannywood Ayau: Duba Hotunan Jarumi Abubakar Sadiq Aliero (A.A Rano) A Wajan Daukar Shirin "ALAQA" Da "BABBAR TAWAGA"

Kannywood Ayau: Duba Hotunan Jarumi Abubakar Sadiq Aliero (A.A Rano) A Wajan Daukar Shirin "ALAQA" Da "BABBAR TAWAGA"

Kannywood Ayau: Duba Hotunan Jarumi Abubakar Sadiq Aliero (A.A Rano) A Wajan Daukar Shirin "ALAQA" Da "BABBAR TAWAGA"


Takaitaccen Tarihin Jarumi ABUBAKAR IBRAHIM

ABUBAKAR IBRAHIM wanda akafi sani da A.A RANO haifaffen jihar KEBBI ne a karamar hukumar ALIERO L/G an haife shi a shekar 01/01/1997 ya girma a gurin YAYAR SA sakamakon rasuwar MAHAIFIYAR SA ya fara karatun FRIMARY SCHOOL A ADAMU SULEIMAN NINZAMIYYA PRIMARY SCHOOL A 2004 inda yazo ya karasa a MUH'D MAGAWATA MODEL PRIMARY SCHOOL ALIERO A 2010 ya kuma kammala karatun sa na SECONDRY SCHOOL A GSC ALIERO inda kuma ya nemi gurbin karatu a JAMI'AR KIMIYYA DA FASAHAR KERE KERE A garin ALIERO  ya kuma fara karatu a jamiar amma ALLAH bai nufa ya kammala ba sakamakon wadansu yan matsaloli a suka faru dashi ya koma ya fara harkar DINKI da tasa ya koma jihar KANO da zama inda yanzu kuma ya fara wasan kwaikwayo a masana'antar shirya fina finai ta KANNY_WOOD

Duba hotunan anan
























0 Response to "Kannywood Ayau: Duba Hotunan Jarumi Abubakar Sadiq Aliero (A.A Rano) A Wajan Daukar Shirin "ALAQA" Da "BABBAR TAWAGA""

Post a Comment