-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Shin Ko Unbanked Farmers Ne Suka Kawo Tsaiko GaTallafin FMARD, AFJP ?

Shin Ko Unbanked Farmers Ne Suka Kawo Tsaiko GaTallafin FMARD, AFJP ?

Shin Ko Unbanked Farmers Ne Suka Kawo Tsaiko GaTallafin FMARD, AFJP ?



Kamar yadda sanarwa ta fita cewa Gwamnatin tarayya zata bawa manoma Tallafin taki da ake kira Fertilizer Subsidy Grant karkashin ma'aikatar Federal Ministry of Agriculture and Rural Development (FMARD) wato Ma'aikatar Noma Ta Tarayya Da Raya Karkara.

Ma'aikatar ta turawa manoman karkara da sako ranar daya gawatan yuli zuwa biyar ga watan, inda aka tura sako mai kamar haka

"Dear AFJP Farmer, you have qualified for the Fertilizer Subsidy Grant by the Federal Government to enable you source for fertilizer for the wet season.FMARDPACE"

Kawowa yanzu manoma na ci gaba da jiran wannan tallafin inda wasu ke ganin kamar wannan tsaikon zai'iya haddasa manoman samun isassun kayan abincin gona.

Idan bamu mantaba wani sako yafita a ranar sha-shida gawatan yuli cewa a ranar ana sa ran manoma zasu fara jin alert. Amma wannan labarin ba gaskiya bane. Sabida akwai dimbin manomanda basu bayarda "Account Details" nasuba ga enumerators nasu.

Amma abin tambayar anan itace ko miye ya haifarda wannan tsaiko na tallafin? 

Shin Ko Unbanked Farmers Ne Suka Kawo Tsaiko GaTallafin FMARD, AFJP ?


Idan kanada masaniya dan gane da ranarda za'a fara turawa manoman Fmard, afjp tallafinsu kaje inda aka rubuta comments ka bayyana mana ra'ayinka.

Mungode zaka iya yin sharing don wasu su amfana

7 Responses to "Shin Ko Unbanked Farmers Ne Suka Kawo Tsaiko GaTallafin FMARD, AFJP ?"

  1. Babu tabbacin randa zasufara biya kullum Sai qaryar banzadawopi mayaudara kawai mtsssssss yanwahalane

    ReplyDelete
  2. Babu tabbacin randa zasufara biya kullum Sai qaryar banzadawopi mayaudara kawai mtsssssss yanwahalane

    ReplyDelete
  3. Mu dai Kara hakuri zasu bayar Shirin ne yana da tsayin gaske

    ReplyDelete
  4. Zai iya kasancewar, sabila da munyi magana dasu yau mAh, ta got line nasu, yadda suka ce suna juran program managers ne, na kowanne local government su bayar da list na unbanked farmers domin samun wannan tallafin.

    ReplyDelete
  5. To Allah yasauwaka wadannan mutane dai suna jawowa baba buhari bakin jini magana ta gaskiya indasuyi Abu suyimana amma sudunga yaudaran mutane haka gaskiya babu kyau haka.

    ReplyDelete
  6. To mudai gamunan mun zubawa sarautar Allah ido domin gaskiya nikam nagaji da irin karairayin da akewa mutane akan cewa ran kaza za'a bayar ran kaza da kaza duk dai zancensu ya kare akan rashin matsaya guda, amma mu fatan da muke idan muna da rabo Allah ya baiyana mana inko bamu da rabo Allah ya kawo wanda yafi alheri kawai, amma lamarin fmard gaskiya yaudara yafi tasiri a duk abunda ya kunshesu,

    ReplyDelete
  7. Ina muka kwana dabada tallafin takina federal government

    ReplyDelete