-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

NASIMS: N-Power Ta Fitarda Bayanin Sabon Tsarin Yadda Za'ayi  Link Na BVN

NASIMS: N-Power Ta Fitarda Bayanin Sabon Tsarin Yadda Za'ayi Link Na BVN

NASIMS: N-Power Ta Fitarda Bayanin Sabon Tsarin Yadda Za'ayi  Link Na BVN


An bullo da wasu sabbin abubuwa a cikin shirin N-Power da hanyoyin biyan kudi kamar kirkirar National Social Investment Management Systems (NASIMS), hadin gwiwa tare da manyan MDAs da suka hada da NYSC, UBEC, NPHCDA, NOA da za a ambata amma kalilan, wanda Ma'aikatar ke amfani da su don aiwatar da ayyukan ta yadda ya kamata.

Kamar yadda bayanai suka bayyana Gwamnatin Tarayya a ranar Litinin ta sanar da sakin sunayen wadanda aka zaba na N-Power Batch C 1 inda aka bayyana saukakkiyar hanyar duba wayan da sukayi nasarar shirin


Yadda zaka duba

1. Da farko zaka latsa *45665# inda wani shafi zai bayyana kamar haka2. Zabi Tsarin Npower wato latsa Daya1
3. Sako bayanan Bank Varificatiom Number ka wato BVN4. Duba sakon da ya bayyana shin kayi nasara ko bakayi nasaraba


Allah Yasa mudace baki daya

0 Response to "NASIMS: N-Power Ta Fitarda Bayanin Sabon Tsarin Yadda Za'ayi Link Na BVN"

Post a Comment