-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Bayan Ka Kammala Cike Tallafin/Rancen agsmeisapp Shin An Tura Maka Wannan Sakon?

Bayan Ka Kammala Cike Tallafin/Rancen agsmeisapp Shin An Tura Maka Wannan Sakon?

Bayan Ka Kammala Cike Tallafin/Rancen agsmeisapp Shin An Tura Maka Wannan Sakon?

Mun sami tambayoyi da yawa daga masu sauraron mu suna tambayar mu game da Tallafin na NIRSAL AGSMEIS ko ince agsmeisapp . A cikin wannan kasidar, zamuyi maku cikakken bayani game da wannan tallafin na agsmeisapp.

Da farko dai mu sani shi wannan tallafin ko ince bashin yana bukatarsa ayi jarabawa kafin mutum yayi Nasarar Samun Tallafin, sannan kuma mu sani cewa idan har mun cika wannan tallafin to ya kamata agsmeisapp su tura mana sakon tabbatarda da muncike.

Hotunan da ke kasa sune sakonda ya dace agsmeisapp su tura mana idan har muncike tallafin yadda ya daceMuna rokon Allah yasa muyi Nasarar Samun wannan tallafin ko ince rance kuma Allah ua bamu damar biyan wannan bashin.

0 Response to "Bayan Ka Kammala Cike Tallafin/Rancen agsmeisapp Shin An Tura Maka Wannan Sakon?"

Post a Comment