-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yaushene Za'a Fara Bayarda Takin Gona na AFJP Farmer

Yaushene Za'a Fara Bayarda Takin Gona na AFJP Farmer

Yaushene Za'a Fara Bayarda Takin Gona na AFJP FarmerKamar yadda kuka sani cewa gwamnatin tarayya na kokari wajan bayarda tallafi ga talakawa kuma da manoma don karfafa noma a Nigeria baki daya. Satinda gwamnatin tarayya ta fitarda wani sabon tallafi ga manoma da ake kira "Fertilizer Subsidy Grant" karkashi kungiyar AFJP Farmer, inda aka aikawa manoman da sako kamar haka

"Dear AFJP Farmer, you have qualified for the Fertilizer Subsidy Grant by the Federal Government to enable you source for fertilizer for the wet season.FMARDPACE"

Tambayar anan itace Yaushene Za'a Fara Bayarda Takin Gona na AFJP Farmer? sabida dubban manoma na uzurce su samu wannan tallafin kamin karshen wannan damanar 

Me zakace dan gane da wannan tallafin?, shin an aika maka sakon tallafi?

2 Responses to "Yaushene Za'a Fara Bayarda Takin Gona na AFJP Farmer"

  1. Eh an aikomin da sako nima, saidai bansan yaushe ne za,a fara bayarwa ba kuma bansan ta yaya zan bada account number ta ba nagode

    ReplyDelete
  2. Wanda baiga sako bafa ya,zaiyi yaduba

    ReplyDelete