-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Albishirinku AFJP Farmer : Muhimmin Sako Ga Wayanda Aka Turawa Sakon AFJP Farmer

Albishirinku AFJP Farmer : Muhimmin Sako Ga Wayanda Aka Turawa Sakon AFJP Farmer

Albishirinku AFJP Farmer : Muhimmin Sako Ga Wayanda Aka Turawa Sakon AFJP FarmerKamar yadda kuka sani cewa gwamnatin tarayya na kokari wajan bayarda tallafi ga talakawa kuma da manoma don karfafa noma a Nigeria baki daya. Satinda gwamnatin tarayya ta fitarda wani sabon tallafi ga manoma da ake kira "Fertilizer Subsidy Grant" karkashi kungiyar AFJP Farmer, 

Wadanda aka musu text na AFJP na grant din siyan taki da za,a bada kyauta su sani, NIBSS wato Nigeria Inter Bank settlement system plc. suna da account din kowa har in kayi linking da BVN, wanda aka ce suje bank suyi linking BVN dinsu da account su hanzarta kafin bakwai ga wata ko su lashe wannan garabasa, wanda kuma aka ce musu they are qualified su kwantar da hankali kudi xai shiga ko wani account dinsu.

Me zakace dan gane da wannan tallafin?, shin an aika maka sakon tallafi?

1 Response to "Albishirinku AFJP Farmer : Muhimmin Sako Ga Wayanda Aka Turawa Sakon AFJP Farmer"

  1. SLM yanzu wani ranane za'afara bada kudin afjp dan mutal nawa munaga kamar baza abamuba tunda abun yadau lokaci

    ReplyDelete