-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Mudaina karyata Ahmad el-rufa,i da Comr Abba Sani Pantami domin ba sune suka kirkiri labarin 16 gawatan 7 ba duba hujjarsu

HKH a shafinsa na sada zumunta ya bayyana ra'ayin akan Ahmad el-rufa,i da Comr Abba Sani Pantami inda ya bayyana cewa

Lalle duk wanda zaiga wannan rubutu daga Facebook page na wanna ma'aikata ko tambaba bayayi akan ga jiya za asamu wannan tallafi na monoma

Don haka don Allah mudaina zagi masu kokarin wayar munada kai akan irin wdannan abubuwan kusani sunayine don su taimakemu bawai don wani ko wasu suna biyansu ba

Da fatan Allah yasa mudace 

By HKH

Wannan hoton a kasa shi ne Ahmad el-rufa,i da Comr Abba Sani Pantami suka gani sun zata daga hakikanin shafin FMARD yake.

Agaskiya wannan hoton bama tunanin FMARD ne suka sakashi a shafinsu na yanar gizo muna kira ga yan uwa da mukara hakuri tunda har gwamnatin tayi mana alkwarin zata bamu to tabbas babu makawa zata bayar.

Allah yasa mudace Amin

0 Response to "Mudaina karyata Ahmad el-rufa,i da Comr Abba Sani Pantami domin ba sune suka kirkiri labarin 16 gawatan 7 ba duba hujjarsu"

Post a Comment