-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Idan Ka Cika Bashin NYIF Duba Wannnan Muhimmin Sako

Idan Ka Cika Bashin NYIF Duba Wannnan Muhimmin Sako

Idan Ka Cika Bashin NYIF Duba Wannnan Muhimmin Sako Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

Duk wanda ya cika neman bashin ranche karkashin tsarin NYIF ya gaggauta shiga Dashboard ya sabunta asusun ajiyarshi na Banki.

Da zaran ka shiga Dashboard dinka a chan kasa zaka ga inda aka rubuta UP-DATING, kana shiga zasu nuna maka ka saka sunan bankinka da lambobin bankin. 

Ana chautata zaton duk wanda ya sabunta asusun bankinshi zai samu tallafin.

Ku shiga wannan link din da zai kaiku Direct inda zaku saka bayananku na sirri da zai kaiku har cikin  Dashboard dinku.

https://nyif.nmfb.com.ng/ApplicantDashboard/Business/Dashboard

Allah yasa mu amfana. Amin

A yiwa 'yan uwa share domin su amfana.


0 Response to "Idan Ka Cika Bashin NYIF Duba Wannnan Muhimmin Sako"

Post a Comment