-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Yadda Za'a iya Gane Anyi Nasarar Samun Covid-19 Loan

Yadda Za'a iya Gane Anyi Nasarar Samun Covid-19 Loan

Yadda Za'a iya Gane Anyi Nasarar Samun Covid-19 Loan

Shinko kasan cewa har yanzu ana ci gaba dayin approval na jama'a domin samun bashin covid-19. Amma ya kata ka sani cewa babh makawa wannan bashi ne ba kyautaba.

Bankin Nirsal Microfinance Bank naci gaba da tunatar da wadanda suka nemi bashin Covid-19 da su duba matsayinsu ta wadannan link domin ganin ko sun nasara

Inda kacika ta Household latsa nan

Idan ka cika ta SME latsa nan

4 Responses to "Yadda Za'a iya Gane Anyi Nasarar Samun Covid-19 Loan"