Kannywood: Queen Rahma Ta Bayyana Ra'ayinta Game da Kannywood
Kannywood: Queen Rahma Ta Bayyana Ra'ayinta Game da Kannywood
Sa faiyar yaune wata matashiya mai suna Queen RAHMA a shafinta na Twitter ta bayyana ra ayinta da cewa aduniyarnan batada wani guri face ta zama jarumar kannywood, kuma ta kara da cewa tana rokon jama a da su tayata da addu'a domin cimma gurinda.
Bayyana ra ayinka/ki game da wannan matashiya
Ga yadda firar ta kasance daga bakin matashiyar
"Babban burina inaso nazama babbar Jaruma a Kannywood, abokai kutayani da addu'a a wannan watan mai alfarmađđđ"
A yanzu haka dubban jama a na ci gaba da tofa albarkacin bakunansu game da matashiya Queen Rahma. ko me zakace ?
Sawarar wani matashi ga Queen Rahma
"Baiwar Allah duk abinda yake fadin duniyar nan, ke jarumar kannywood kawai kikeso ki zama a wannan wata mai alfarmađ¤đ¤đ¤ase baki da matsalađ¤đ¤. Allah ya cika miki burin ki, mukuma Allah ya bamu dukiya mai albarka don rushe kungiyar kannywood da sauran guraren badala."
0 Response to "Kannywood: Queen Rahma Ta Bayyana Ra'ayinta Game da Kannywood"
Post a Comment