-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Mahimmanci Da Kuma Amfanin Cin Kafar Kaza

Mahimmanci Da Kuma Amfanin Cin Kafar Kaza

Mahimmanci Da Kuma Amfanin Cin Kafar Kaza

Shin Ko Kasan Cewa Kafar Kaza Tana Da Amfani A Jikin Dan-Adam? Idan baka sani ba biyomu acikin wannan shafin mai albarka "haskenews..com.ng" zamu kawo maku amfanonin cin kafar kaza.

Dayawa Idan aka ga Mutum Yana cin Kafar Kaza Akan mashi kallon Kaskanchi, Amma kuma akwai wani Sirri da Mutane basu Sani ba, Dayawa daga cikin mutane basu san cewa kafar kaza tanada mahimmanci sosai ba wajen karin Lafiya musamman bangaren matsalolin kashi, ciwon gabobi, arthritis da Rheumatism da sauransu, sannan yana magance Matsalar saurin nuna Alamun Tsufa a Jikin mutum, yana magance Matsalar hawan jini, yana daidaita jinin ta yadda bazai hauba sannan bazai sauko ba.

Kafar kaza tana kunshe da vitamin D wanda yake da tasiri sosai wajen inganta Lafiyar kashi, jijiyoyi tareda karfafa hakora da faratu/ Akaifu.

0 Response to "Mahimmanci Da Kuma Amfanin Cin Kafar Kaza"

Post a Comment