Duba Hotuna Da Bidiyon Yadda Ake Daukar Shirin Labarina Series
Anci gaba da daukar shirin labarina series wadda fitaccen mai bada umurnin nan kuma Daracta Aminu Saira ke kawo muku a tashar arewa24 Amma tambayar itace ko a wace tasha za a ci gaba da kallon shirin labarina series? Sai munji daga gareku.
Cewar Daracta Aminu Saira
"Cikin yardar Ubangiji, Mun fara daukar Shirin #LABARINA Series Season 3. In sha Allah bada jimawa ba Zamu sanar da ku Lokacin da za’a dawo Haska muku shi. Ku taya mu da Addu’a. 1love"
Post a Comment