-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cin karo kalandar 1971 daidai take da kalandar 2021 Duba ka gani

Cin karo kalandar 1971 daidai take da kalandar 2021 Duba ka gani

Cin karo kalandar 1971 daidai take da kalandar 2021 Duba ka gani

Kasidarmu ta yau tayi nuna muku ɗan binciken ne kan kalandar sabuwar shekara ta 2021. Zamu kuma kawo maku kamanceceniya tsakanin kalandar 1971 da kalandar 2021. 

Dubban mutane na ci gaba da mamakin, cewa kalandar 1971 daidai take da kalandar 2021.

Idan za ku iya tuna cewa shekarar 2021 ta fara ne a ranar Juma’a kuma za ta zo karshe a ranar Juma’a wacce ta yi daidai da kalandar da aka yi amfani da ita shekaru 50 da suka gabata wato kalandar 1971.

Dangantaka tsakanin kalandar 1971 da kalandar 2021
Tambaya: Shin ko hakan na nunawa cewa duk abinda ya faru a shekarar 1971 shi zai faru a  shekarar 2021 

0 Response to "Cin karo kalandar 1971 daidai take da kalandar 2021 Duba ka gani"

Post a Comment