-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ina Waɗanda Ba Su Mallaki Katin Shaidar Dan Kasa Ba? To Ga Sauki Ya Zo, Ba Sai Ka Je Ka Bi Layi Ba

Ina Waɗanda Ba Su Mallaki Katin Shaidar Dan Kasa Ba? To Ga Sauki Ya Zo, Ba Sai Ka Je Ka Bi Layi Ba

Ina Waɗanda Ba Su Mallaki Katin Shaidar Dan Kasa Ba? To Ga Sauki Ya Zo, Ba Sai Ka Je Ka Bi Layi Ba

Shin ko kasan cewa hukumar samar da katin shaidar dan kasa "NIMC" ta fitar da wani form wanda zai baka damar yin enrollment, ga form din a kasa na sauke na saka muku shi a PDF.

Ku yi saukar da shi (Downloading), sai ku je Wajen masu kwamfuta su yi muku Printing a takarda.

Sai ku Ccke da biro, kada a manta idan an zo cikewa a yi rubutun da manyan baki (Upper Case), idan ka kammala sai ka ɗauka ka kai duk wani ofis ko cibiyar da ake yin shaidar ɗan kasa.

Amma idan za ka tafi sai ka je da:

1. Takardar Indigin dinka.

2. Takardar haihuwa (Certificate of birth).

3. Lambar waya mai aiki (Active phone number).

Idan ka yi haka zaka samu NIN number ba tare da bata lokaci ba.

A gaggauta a yi kafin 19 ga watan january 2021.

0 Response to "Ina Waɗanda Ba Su Mallaki Katin Shaidar Dan Kasa Ba? To Ga Sauki Ya Zo, Ba Sai Ka Je Ka Bi Layi Ba"

Post a Comment